Gasassan dankalin turawa

Gumel
Gumel @Gumel3905

Kasance mai chanja yanayin yanda kike sarrafa abincin ki domin jin dadin iyali.

Gasassan dankalin turawa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Kasance mai chanja yanayin yanda kike sarrafa abincin ki domin jin dadin iyali.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Mai
  3. Sinadarin dandano(nayi amfani da sinadarin indomie)
  4. Yajin barkono

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke dankalin tas se a yanyanka amma kar ya rabe da juna.

  2. 2
  3. 3

    Se a sa a jikin tsinken tsire sannan ashafa mai asa sauran kayan hadin da aka tanada.

  4. 4

    A kunna oven idan yayi zafi se a jere a kan waya a gasa 😋.

  5. 5

    Aci dadi lafiya 😋.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes