Curry Rice&liver sauce

Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
Hadejia

Girkinnan na musammanne nashine dan faranta ran mijina

Curry Rice&liver sauce

Girkinnan na musammanne nashine dan faranta ran mijina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. shinkafa kofi2
  2. curry 1tblspn
  3. Hanta
  4. Tomatoes
  5. Albasa
  6. Attaruhu
  7. Mai
  8. Maggie
  9. Spices
  10. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke tukunyarki kidora awuta kisa mata ruwa kamar kofi 3 zaki barshi yatafasa sai kidauko shinkafarki kiwanketa sosai sai kijuya a tukunya zakibarta tafara dahuwa intakusa sai kisa mata curry kibarta ta karasa,daganan sai kidauko kitaceta sai kimaidata ta tirara, to bayan tayi shikenan

  2. 2

    Zaki dauko hantarki kiwanketa sosai sai kidoraya awuta kisa albasa tareda spices sai kibarta ta dahu, bayan tayi sai kisauketa kibarta ta huce sai kiyankata yanda kikeso

  3. 3

    Bayan nan zaki wanke kayan miyanki sosai sai kizauna kiyanka timatirdin kanana tareda albasa, attaruhunki kuma sai kijajjaga kijuye zaki dora akan wuta sai kisa mai yanda zaimiki sai kisoya sama sama sai kidauko maginki kisa tareda spices d curry zakici gaba da soyawa ahankali zuwa wani lkc sai kijuye hantar akai kici gaba d juyawa har tahade jikinta to madam daganan kingama liver sauce dinki sai ci

  4. 4
  5. 5

    Nan gashi bayan nagama sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
rannar
Hadejia

Similar Recipes