Blue Curacao syrup

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

Bakida damuwa ba Sai fita yawon samo Shi a babban kanti ba

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

10 min
mutune5 yawan a
  1. 1Ruwa cofi
  2. Sugakofi1
  3. 1/2Tsinken cinnamon
  4. 1Lemon babba
  5. 1 tbsBlue food colour
  6. 1/4 tspBawon lemon

Umarnin dafa abinci

10 min
  1. 1

    Zaki zuba ruwa suga ki maste lemon ki. Dora a wuta kisa tsinken cinnamon ki zuba gogaggen bawon lemon nan Sai ki rufe ya tafasa zuwa 5 mn

  2. 2

    Sai ki sauke ki tace ki zuba blue food colour

  3. 3

    Shi ke nan idan zakiyi abin sha Zaki yi amfani da shi

  4. 4

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes