Kayan aiki

  1. Sukari kofi daya
  2. Cornflour babban-chokali daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A hadasu waje guda a juya sai a niqa da grinder, har sai ya zama gari.

  2. 2

    A tankade da rariyar laushi.

  3. 3

    Ayi amfani dashi lafiya! 😘

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amma's Confectionery
Amma's Confectionery @ammas_confectionery
rannar
Damaturu, Yobe State
Being creative and trying new recipe is always fun.
Kara karantawa

Similar Recipes