Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

6 yawan abinchi
  1. kwai biyu
  2. Madara kofi
  3. Sukari kofi daya
  4. Fulawa kofi biyu
  5. Vanilla cokali daya
  6. Cocoapowder chokali biyu
  7. Mai Rabin kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki hada duka ingredients din Kisaka

  2. 2

    Muciya kita bugashi yayi sosai Kamar minti Biyar

  3. 3

    Sai kidauko pan kishafa butter ki Barbada Fulawa saiki juye a ciki kigasa

  4. 4

    Minti 30 Kisa tsinke kiduba inyafito haka Yayi inbaifitoba saikibarshi yakarasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
momys kitchen
momys kitchen @cook_18912334
rannar

sharhai

Similar Recipes