Kayan aiki

40 minute
2 yawan abinchi
  1. Doya rabi
  2. 1 1/2Markadan kayan miya kofi
  3. Albasa biyu
  4. 1/4 cupManja
  5. 8Maggi guda
  6. Nama Rabin kilo

Umarnin dafa abinci

40 minute
  1. 1

    Zaki samu doya ki fire ta bayan nan sai ki kawo mai ki zuba a tukunya ki yanka albasa ki dan soya shi kadan

  2. 2

    Sai ki kawo kayan miya ki zuba ki soya su sanan sai ki zuba ruwa ki barshi ya fara dahuwa sai ki zuba maggi da kayan kamshi idan ya tafasa sai ki kawo doya ki zuba ki ki rufe ki barta ta dahu sosai daga gefe

  3. 3

    Kin tafasa naman ki sai ki kawo ki zuba ki rufe minti biyar ta ida sai ki sauke

  4. 4

    Sai aci ana shan memu mai sanyi

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai (4)

nusaiba kamis haruna
nusaiba kamis haruna @Nusaibatunniqabiyya
Ni in nayi faten doya romon baya kauri
Dan Allah me ke kawo hakan?

Wanda aka rubuta daga

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar
Katsina

Similar Recipes

More Recommended Recipes