My crispy samosa

Queen's Delight🍦
Queen's Delight🍦 @ummilawal07
Bauchi

I just decided to make samosa for dinner and take it with hot coffee

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

5 servings
  1. 3 cupsFlour
  2. 2medium diced onion
  3. 1big Carrot
  4. 3-5Seasoning
  5. Tafarnuwa
  6. Curry and thyme
  7. Attarugu 2 and tattasai 3
  8. Pinchsalt
  9. 3 spoonsCorn flour
  10. Water
  11. 1/2 kgMinced meat

Cooking Instructions

  1. 1

    Firstly za ki samu bowl ki zuba filawa da corn flour and a pinch of salt sai ki kwaɓa shi kamar yadda ake yin dough din meat pie za ki buga shi sosai har fulawar ta saki jikinta.

  2. 2

    Then sai kiyi rolling ɗin dough din da faɗi kamar circle ki shafa mai akan ɗaya sai ki barbaɗa fulawa akai sai ki sake dora wani dough ɗin a Haka za kiyiwa dukkansu, sannan sai ki sake rolling ɗinsu yayi faɗi.

  3. 3

    Ki dora wannan fulawar akan non stick pan for about 2-5 minutes,sai ki sauke ki yanka shi gida huɗu. Kar asa wuta sosai (medium heat).

  4. 4

    For the fillings, ki dafa nama tareda albasa,attarugu,karas, tafarnuwa, maggi, curry da thyme.

  5. 5

    Ki ɗauko ko wani side na dough daya ki saka fillings saiki kwaɓa flour da ruwa don manne bakin samosa ɗin.

  6. 6

    Then fry the samosa in a deep frying pan har sai ya soyu.
    Enjoy 😋😋

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

Queen's Delight🍦
Queen's Delight🍦 @ummilawal07
on
Bauchi
cooking is my favourite hobbyI have passion In cooking,I love cooking 🥘
Read more

Similar Recipes