Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafan tuwo
  2. Suger
  3. Yeast
  4. Baking powder
  5. Attaruhu da albasa
  6. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke shinkafarki ki jiqata, inta jiqu saiki markadata ki saka Attaruhu da albasanki, ki zubata a mazubi ki saka suger da yeast ki rufe, ki bata lokaci ta tashi.

  2. 2

    Inta tashi ki saka baking powder ki juya saiki saka mai ki fara suya, zaki iya ci da miyan da kikeso

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Khady's Kitchen
Khady's Kitchen @cook_24419545
on
Kano State
I love cooking soo very much
Read more

Similar Recipes