Guava Juice

sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156

Wannan lemo na musamman ne, saboda qarin lafiya komai fresh ne.

Guava Juice

Wannan lemo na musamman ne, saboda qarin lafiya komai fresh ne.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mnts
Mutane 2 yawan abinchi
  1. 4Guava
  2. 1/2Ginger
  3. 1Lemon
  4. Sugar to taste

Umarnin dafa abinci

15mnts
  1. 1

    Dafarko zaki fere bayan guava ki ki fere bayan ginger dinki ki wanke su

  2. 2

    Ki zubasu a blender ki blending ki taceshi ki matsa lemon dinki kisa sugar, da qanqara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156
rannar

sharhai (3)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Yeah. Welcome back My Sady Darling💃💃🎉

Similar Recipes