Nikakken Nama (minced meat)

Z.A.A Treats @mamanNurayn
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki daura Mai idan yayi zafi sai ki kawo tafarnuwa ki saka har ta Dan fara soyuwa
- 2
Idan ta fara soyuwa sai ki sa albasa
- 3
Sannan sai ki kawo Nama da kika Nika sai ki zuba a ciki
- 4
Sai ki zuba lawashin albasa,attarugu da dandano da Kuma curry
- 5
Sai kina motsawa har sai ruwan Naman ya fito Kuma ya shanye da kanshi
- 6
Shikenan idan ruwan Naman sun tsose.sai a sa a samosa ko Kuma aci da dankalin turawa ko doya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Tsiran nikakken nama(minced meat)
Wannan tsiren yayi dadi sosai kamshin sa har waje 😋😋 nayi shi musamman don iyalina. Gumel -
Farfesun nikakken nama
#farfesurecipecontest idan mutum yana da zallar tsokar rago ko na sa baida wani tunanin da ke fado masa a rai sai ya yi farfesunshi. Toh ni a yau sai na kirki na nika naman sannan na yi farfesun nashi. Wanda nake tare da su suna ta mamaki wai ta yaya? Na ce kawai ku zura ido ku sha kallo. Da haka nake ce muku ku ma ku biyoni don jin tadda na sarrafa nawa farfesun mai matukar dadi.😂😍💃 Princess Amrah -
-
-
-
Tsiren nikakken nama
#namansallah.wannan hanya ne mafi sauki wajen sarrafa Naman layya da baya bukatar wani abubuwa Kuma za a iya cinshi ta hanya daban daban kamar da abinci irinsu shinkafa ko burodi kamar yanda nima naci nawa da iyalaina Kuma maigida ya Yaba sosai#NAMANSALLAH Feedies Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
Kollon doya mai nikakken nama
#Bornostate wannan kollon doyan yarana sunji dadinsa sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Parpesun Broccoli da cauliflower
Bayan samira ta dawo daga Jos ta kawo mana wadannan kayan lambu kuma gashi ban taba cinsu ba shiya sa nace bari na gwada parpesu dasu tunda ga sanyi ga mura. Dafatar ku ma zaku gwada. Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
-
Meat ball - Kwallon nama
Yau nazo da sabon saloDafatar zan samu wadanda zasu gwadaSukuma wadanda zamu ci tare bisimillan ku@askab24617 @Sams_Kitchen @Leemah Jamila Ibrahim Tunau -
Nama a cikin dankalin hausa
Ina duba cookpad sai kawai naganshi,kuma da nayi yayimin dadi sosai.mai gidana yanata santi😋.tnks @hafs kitchen😘 zahids cuisine -
-
Soyayyar shinkafa mai nikakken nama
Godiya mai tarin yawa ga Aysha Adamawa. Na gode sosai da wannan girki da kika koyar da mu. Sosai na ji dadinshi ni da iyalina. Princess Amrah -
Farfesun Naman rago
Wannan na Aunty Jamila na ita kadai gaskia, data jawoni Hausa app kuma na hwara jin Dadi nai walle. Amma dai yayi Dadi yayi yaji yaji. Baa cewa komi kam Walies Cuisine -
Farfesun naman karamar dabba
Wayyo anan gun ba a magana, Idan ina shan roman sa musamman ya dahu yayi luguf har naman ya fara fita daga kashin akwai dadi kana sha kana kurbar roman nama.....#1post1hope Khady Dharuna -
Danbun nama
Danbun nama wani nau'in sarrafa nama ne bayan suya, gashi, harma da parpesu yanada dadi ga auki zanso Ku gwada domin zakuji dadinshi#NAMANSALLAH Ammaz Kitchen -
-
Shinkafa da nikakken nama
#OMN nayi Samosa sai sauran nama ya rage, na ajiye yana ta zama a freezer shine nace de gara nayi amfani da shi Allah zai ban wani idan na tashi yin wani Samosa din. Yar Mama -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14333939
sharhai (2)