Gasasshen nikakken nama

Afrah's kitchen @Afrah123
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba nama a roba ki zuba duka kayan hadin ki cakuda sosae ki zuba a abn da zaki gasa ki gasashi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Gasasshen kifi
Wannan gashin kifi akwai dadi kuma zakiyi shi ne a abn suyar kwai ba lallai sae a oven ba ko gawayi. Dadinsa ya wuce misali...cikin kankanin lokaci zaki gamashi. Afrah's kitchen -
Nikakken nama da alayyahu
Wannan hadin nayishi ne da sauran naman da ya ragemin. #kanogoldenapron Afrah's kitchen -
Kollon doya mai nikakken nama
#Bornostate wannan kollon doyan yarana sunji dadinsa sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Tsiren nikakken nama
#namansallah.wannan hanya ne mafi sauki wajen sarrafa Naman layya da baya bukatar wani abubuwa Kuma za a iya cinshi ta hanya daban daban kamar da abinci irinsu shinkafa ko burodi kamar yanda nima naci nawa da iyalaina Kuma maigida ya Yaba sosai#NAMANSALLAH Feedies Kitchen -
-
Chapati da miyar nikakken nama
Gurasa ce ta larabawa da indiyawa na koya a wajen kanwar babana kuma kawai naji ina sa nayi surprising din iyalina shi ne nayi Ummu Aayan -
Soyayyar shinkafa mai nikakken nama
Godiya mai tarin yawa ga Aysha Adamawa. Na gode sosai da wannan girki da kika koyar da mu. Sosai na ji dadinshi ni da iyalina. Princess Amrah -
-
Beef gravy
Asali dai na turawa ne amma koin Ana yin shi kuma akwai dadi sosai#mukomakitchen6months/still going ZeeBDeen -
-
Nikakken naman samosa
#Abuja. Ina marmarin samosa Amma sai na Fara hada sauce din samosa tukunna.shiyasa na Fara dashi kamin na koma kan samosa sheets din wato pallen pilawan samosa. Zahal_treats -
Farfesun nikakken nama
#farfesurecipecontest idan mutum yana da zallar tsokar rago ko na sa baida wani tunanin da ke fado masa a rai sai ya yi farfesunshi. Toh ni a yau sai na kirki na nika naman sannan na yi farfesun nashi. Wanda nake tare da su suna ta mamaki wai ta yaya? Na ce kawai ku zura ido ku sha kallo. Da haka nake ce muku ku ma ku biyoni don jin tadda na sarrafa nawa farfesun mai matukar dadi.😂😍💃 Princess Amrah -
Bredi mai nikakken nama aciki
Wato nalura idan kanason kaci brodi mai dadi kuma mai laushi toh kar kabata kudinka wurin siyanta a kasuwa. Kayi kokari kayishi agida shi yafi dadi wlh#BAKEBREAD TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Danbun Nama
#NAMANSALLAH danbun nama shine ze shekara a ajiye batare dayai komaiba. sadywise kitchen -
-
-
-
-
Pizza
Wanan hadin pizza ana yin sa ba da cheese ba.Na hada shi musamman saboda mama na da ba ta son cheese.Nayi amfani da ketchup a maimakon pizza sauce saboda tana son ketchup sosai amma zaku iya amfani da pizza sauce ko stew. Augie's Confectionery -
-
-
-
Miyar nikakken nama
i akwaita da dadi karma inkin hada da shinkafa ko taliya dan kuwa iyalina suna sonta sosai dan basuki kullum nayimusuba .#tag Kano state hadiza said lawan -
-
Dafadukan taliya da agada
Wannan girkin zaefi dacewa da acishi a dare saboda rashin nauyinsa. Afrah's kitchen -
-
Miyar ganyen ugu
Wannan miya tana ta matukar amfani ajikin dan Adam domin yana kara jini sosae ajiki da lafiya. Afrah's kitchen -
-
-
Shredded liver sauce
Wannan girki yana da dadi ga amfani ajikin Dan Adam. Zaki iya cinshi da shinkafa ko cous cous. #kanostate. Afrah's kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7706344
sharhai