Pomegranate juice

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#holidayspecial Wana juice yana rage kiba inda Kina shasa

Pomegranate juice

#holidayspecial Wana juice yana rage kiba inda Kina shasa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2pomegranate
  2. Mint leaves
  3. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke pomegranate ki yanka seki cire yayan

  2. 2

    Kisa a blender kisa mint leave da ruwa kiyi blending sosai seki tace

  3. 3

    Kisa sugar kisa a fridge yayi sanyi ko kisa ice

  4. 4

    😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes