Kayan aiki

30minutes
2 yawan abinchi
  1. Ragowar psoup
  2. Ragowar coleslaw
  3. Dankalin turawa

Umarnin dafa abinci

30minutes
  1. 1

    Ragowar psoup din na saka a fridge na fito da shi na aza a wutada tayi zafi na zuba dan kalin turawa ga link nan yadda nayi psoup dina

  2. 2

    Da dankalin ya dahu se na saka rowar coleslaw shima daga fridge ga link din coleslaw din da nayi nan a kasa

  3. 3

    Ya dan dahu se na kwashe. Krin safe cikin sauki ga dadi.

hade girke girke

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes