Pancake na potatoes

Islam_kitchen
Islam_kitchen @cook_19441200
Kano State

#Onerecipeonetree wannan abinci ne maisauki

Pancake na potatoes

#Onerecipeonetree wannan abinci ne maisauki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Kwai
  3. Maggi
  4. Kayan kanshi
  5. Albasa
  6. Attaruwu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisami dankalinki ki feraye kidafashi y dahu sosai sekitace ki farfasa shi

  2. 2

    Sannan kiyanka albasa qanana2 ki jajjaga attaruhu saiki zubasu a cikin dankalin kifasa kwai guda daya saiki xuba kayan qanshi d maggi ki xuya

  3. 3

    Saiki dauko kasko ki wanda bayakamu seki saka mai kadan sannan ki dibi hadin dankalin kixuba ki fakadashi kadan,idan daya barin y soyu saiki juya dayan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Islam_kitchen
Islam_kitchen @cook_19441200
rannar
Kano State
gsky Ina qaunar abinci domin shine sinadarin rayuwar mu
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes