Cassava balls (waina rogo)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana snack tun muna yara mukeci ana cemasa KLAKO yaw shine kwadayi shi ya fadomu nace bari nayi koda kadan nai

Cassava balls (waina rogo)

Wana snack tun muna yara mukeci ana cemasa KLAKO yaw shine kwadayi shi ya fadomu nace bari nayi koda kadan nai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1cassava (rogo)
  2. 1/2onion (albasa)
  3. Pinch of salt (gishiri)
  4. Oil (mai)
  5. 1coconut (kwakwa)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu rogo ki fere ki wanke sai ki goga da abun goga kubewa(karami waje zaki goga dashi)

  2. 2

    Sai ki matse ruwa da abu tace kamu (cheese clothe)sana sai kisa gishi kadan da onion ki mulmula shi round kamar yadan nayi a picture din

  3. 3

    Sai ki soya a oil in medium heat ki kwashe ki tsane

  4. 4

    Sai ki fasa kwakwa dashi akeci 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (8)

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
This is a very creative recipe o, was it crunchy?

Similar Recipes