Kayan aiki

  1. 500 gFlows
  2. 250 gButter
  3. 1 tspBaking powder
  4. Salt kadan
  5. 1/4 cupRuwa
  6. Dankalin turawa
  7. Caras
  8. Nikekken nama
  9. Mai
  10. Maggi
  11. Curry
  12. Thyme
  13. taparnuwa
  14. Citta
  15. Corn flou

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki hada fulawa da butter ki Mirza sosai kisa baking powder da gishiri Sai kisa ruwa ki kwaba ki ajiye a fridge

  2. 2

    Sai ki free dankalin, ki yanka shi cubes ki ajiye a gefe

  3. 3

    Ki fere Caras ma ki yanka,ki ya ka albasa da attarugu da garlic da ginger

  4. 4

    Sai ki Dora Mai akan wuta,ki zuba garlic da ginger ya soyu kadan Sai kisa albasa ya soyu

  5. 5

    Sai ki kawo mananki ki zuba,kisa Curry,thyme,Maggi, gishiri da ruwa ki Bari ya tafada

  6. 6

    Sai kisa dankalin da Caras Ina ya nuna Sai ki kwaba corn flour ki zuba ki Bari na munyi biyu Sai ki sauke

  7. 7

    Ki juye a cikin tray yayi danyi Sai ki fitar da flouwa daga fridge ki Yi molding

  8. 8

    Sai ki hada shikenan

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai (4)

Wanda aka rubuta daga

Chef suad
Chef suad @suad123
rannar
Kano Nigeria
I love cooking
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes