Kayan aiki

  1. Flour
  2. Dandano, gishiri
  3. Baking powder
  4. Curry
  5. Baking powder
  6. Mai
  7. Nikakken nama
  8. Attaruhu
  9. Albasa
  10. Carrot
  11. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba flour, gishiri, baking powder, asa mai kadan a kwaba a rufeshi tsawon minti 10.

  2. 2

    A zuba nikakken nama a kasko asa Albasa, dandano, gishiri, kayan kamshi a tona

  3. 3

    Asa mai kadan a cigaba da tonawa sai a saka Attaruhu asa ruwa kadan a rage wutar

  4. 4

    Sai a zuba carrot a tona sai a sauke

  5. 5

    A dauko hadin a murzashi asa a abin yin Meatpie(Meatpie maker) a zuba hadin naman a tsakiya sai a shafa ruwa a gefen a matse

  6. 6

    Shikenan haka zaayi tayi har a gama sai a soyu a cikin mai asa wutar kadan dan suyar tayi kyau.

  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Rahinerth Sheshe's Cuisine
rannar
Kano @Danladi Nasidi Housing Estate.
Tun ina yarinya na taso da kaunar girki da sarrafa Shi kuma mahaifiya ta tabani goyon baya ta hanyar koyamin
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes