Jallof din taliya

meerahs confectionary
meerahs confectionary @2200meerahs
janbulo

Yummy

Jallof din taliya

Yummy

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Taliya
  2. Citta
  3. Kanunfari
  4. Kayn kamshi
  5. Attaruhu
  6. albasa
  7. Kori
  8. Ruwa
  9. Seasoning
  10. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    A soya attaruhu da mai da ALBASA sama sama sea azuba KAYN dandano

  2. 2

    A tsai da ruwa,asa kayan kamshi

  3. 3

    Asa citta da ka nun fari

  4. 4

    Sai a zuba taliya

  5. 5

    Serve and enjoy

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
meerahs confectionary
on
janbulo

Comments

Similar Recipes