Farfesun Ganda

sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156

Wannan dahuwa tawa ta banbanta da sauran saboda tawa inna dafa bata danqo.

Tura

Kayan aiki

2hrs
mutun 2 yawan abinchi
  1. Ganda yanka 10
  2. Ruwa adadin buqata
  3. Kayan miya
  4. 1/3 cupMai
  5. Kayan qamshi
  6. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Dafarko na wanke ganda ta tas na dorata a wuta da ruwa kawai dana tabbar ruwan yafara kauri na zubar na sake wani ruwaan saida nayi haka sau 3 sannan na qara wanketa na ajiye a gefe, amma faa na tabbar taimin dahuwar dazan iyaci.

  2. 2

    Naa zuba mai na soya kayan miyata na tsaida ruwa kadan na zuba kayan qamshina da tafarnuwa da maggi.

  3. 3

    Sannan na dakko gandata na zuba akan kayan miyar dana soya na raage wuta nabashshi ya qarasa dahuwa a hankali dan komai ya shiga cikinsa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156
rannar

sharhai (4)

Brenda Njemanze
Brenda Njemanze @grubskitchen
@cook_13560156 please pass me a bowl of kpomo peppersoup😅😅

Similar Recipes