Pancake

Zainab Sulaiman
Zainab Sulaiman @zeey

Sisterna tana son 🥞

Tura

Kayan aiki

mutane 2 yawan
  1. 1/2Fulawa
  2. Sugar 1 tspn
  3. Pinch of salt
  4. 1tspn melted butter
  5. 1/2milk
  6. Baking powder
  7. 1tspn of vanilla extract

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu bolw dinki ki hada dry ingredients dinki

  2. 2

    Se ki sa milk dinki da vanilla extract ki juya sosai se ki soya da vegetable oil dinki ko olive oil dan kadan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Sulaiman
rannar

Similar Recipes