Kayan aiki

5mint
1 yawan abinchi
  1. Flour 6tblsp
  2. 1large egg
  3. 2 tbspMilk
  4. 2 tbspMelted butter
  5. Pinch of salt
  6. 1/4Granulated sugar
  7. I tsp vanilla
  8. 1/4baking powder
  9. Whipped cream/ honey garnish

Umarnin dafa abinci

5mint
  1. 1

    Zansami bowl kisa melted butter kisa kwai, Madara,baking powder, sugar, salt, vanilla,flour kisa mixer kiyi mixing harya biyu kisa mug kizuba kisa a microwave ki Turare idan yayi kicire.

  2. 2

    Nayi garnish da whipping
    Cream sannan na duka zuma.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes