Miyar ayayo

Askab Kitchen @askab24617
Wannan Miya nayiwa yarona ita saboda yana son tuwo shiyasa nayi masa wannan miya kuma yaji dadinta sosai.
Umarnin dafa abinci
- 1
Na samu ganyen ayayo dina na wankeshi a famfo na karkadeshi tas sannan na zauna na yankashi sannan na kirbashi a turmi saina a jiye a gefe.
- 2
Na dora ruwana kadan a tukunya na zuba garin daddawa karamin cokali daya saina barshi ya tafasa sannan na zuba ganyen ayayon dana kirbashi saina zuba a cikin wannan ruwan daya tafasa na barshi ya dahu sannan na sauke na barta tasha iska saina zuba sinadarin dandano guda daya.
- 3
Dama na tanadi jar miyata Mai dadi danayi. Nazuba miyar ayayo na Sannan na kawo jar miyata nazuba akai. Dama nayi tuwona na Shinkafa Mai laushi na saka a gefe.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
Tuwan semo da miyar kuka
#sahurrecipecontest na girka wanan tuwon ne dan nayi sahur da shi tuwo yana da dadi sosai sanan kuma yana da rike ciki ina son tuwo miyar kuka gaskia mai gida da yarana mah haka suna son tuwo shiyasa bake yawan yinsa @Rahma Barde -
Tuwon semo da miyar wake
Maigidana Yana son duk Abu da ya danganci wake shiyasa na masa wannan miyar kuma yaji dadinta sosaiUmmu Jawad
-
Sakwara da miyar alayyahu
Me gidana y kasance yn son sakwara shine nayi Masa Kuma Alhamdulillah yaji dadinta Zee's Kitchen -
Miyar Gyada
Ina ta Sha'awar cin Masa but ma rasa wani miya zanyi amfani dashi se kawai na tambayi saboda bantaba yi da ita ba se na yiwa @ant Jamila magana ana iya ci da miyar Gyada saboda ita nake Sha'awar yi se tace min sosai ma.shi ne nayi and alhamdulillah tayi dadi sosai #nazabiinyigirki Ummu Aayan -
Sabon salon dafa Taliyar Noodles da alayyahu
#oneafrica wannan samfurin dahuwar taliyar noodles yana da dadi da saukin sarrafawa. Yarona ya kasance bayason cin abinci, amma idan nayi masa wannan taliyar yanaci sosai kuma yanajin dadinta. Askab Kitchen -
Tuwon semo miyar kubewa busheshe
Maigidana yana son tuwo musamman miyar kubewa yana jin dadin ta sosai.#sahurrecipecontest Deezees Cakes&more -
Tuwon shinkafa da miyar kuka
Inason tuwo sosai shiyasa nake yinshi da miya kala kala Ayshert maiturare -
Dambun naman sa
#NAMANSALLAH Yayi dadi sosai wlhy , nayi shine saboda dambu nada dadi gurin ci ga yarona. Tata sisters -
-
-
Miyar kuka
Kuka yana da dadi sosai nafi son shi fiye da ko wane miyaFatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
-
-
-
Dafadikar shinkafa
#sahurrecipecontest dafadikar shinkafa na daya daga cikin abinda iyalina sukeso saboda dadinta inason yinta da sahur saboda dadinta da saukin sarrafawa ku gwada zakuji dadinta Fatima Bint Galadima -
Miyar taushe
#SSMK miyar taushe nada dadi idan aka hadashi da tuwo sosai, amma wannan miyar nayishine saboda kawata mai ciki Mamu -
-
Faten tsaki
Ina son fate sosai saboda ko bakina ba dadi in nasha fate ya Kan washe. #Gargajiya Yar Mama -
Gashashiyar kaza
#myfavouritesallahmeal ina matukar son kaza musamman gasassa shiyasa, nayi wanan gashin na gargajiya, tayi matukar dadi ga kamshi kuma na musamman. Phardeeler -
Farfesu mai daddawa
Mai gidana yana son farfesu da daddawa shiyasa nake yawan yi tun banaso harna koyi so,kuma da dadi sosai,#parpesu contest#seeyamas Kitchen
-
Farfesun kaza
#Hi Maigidana yana son naman kaza kuma Yana fama da mura shiyasa na sarrafa shi ta hanyar yin farfesu mai yaji da ruwa ruwa. Hannatu Nura Gwadabe -
-
Farfesun kifi busasshe😋
Maigidanah Yana son duk wani na'ui na kifi shiyasa na Masa wannan farfesun yaji dadinshi sosai#sahurrecipecontest# Ummu Jawad -
Miyar Awara (Kwai da kwai)
#ramadansadaka # Iyalaina suna son wannan miyar sosai shiyasa nake musu ita Zyeee Malami -
Tuwan semo miyar alaiyahu
A rayuwa ta ina son tuwo tuwo yana daya daga cikin abincin gargajia da nake so sanan Kuma idan nayi masa miyar alaiyahu na shine ke kara sawa ina son shi mai gida da yara mah haka suna matukar son tuwo na da miyar alaiyahu @Rahma Barde -
Miyar Alayyahu
Wannan miyar ta dabance domin baki na nayima wa , kuma sunason ganda sai na samu su ita sosai, kuma sunji dadinta sosai Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
Awara da miyar albasa
#kadaunastate..ina son awara bana gajiya da cinta.na gaji da cin awara da yaji shiyasa nayi wanan hadin kuma yayi dadi sosai.. Shamsiya Sani -
Waina
Nayi wannan Masa ne saboda en uwa da abokan arziki. Duk Wanda na kaima sai yaji dadi sosai Kuma yayi addua. Allah ya hadamu a lada. Nusaiba Sani -
Zobo mai kayan hadi
A gaskiya ina son zobo musamma indan yaji kayan kamshi ko yayi sanyi sosai gashi yana kara lfy sosai..#zobocontest.Shamsiya sani
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15279815
sharhai