Farfesu mai daddawa

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Mai gidana yana son farfesu da daddawa shiyasa nake yawan yi tun banaso harna koyi so,kuma da dadi sosai,#parpesu contest#

Farfesu mai daddawa

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Mai gidana yana son farfesu da daddawa shiyasa nake yawan yi tun banaso harna koyi so,kuma da dadi sosai,#parpesu contest#

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kazarki ki sulalata da kayan kamshi,dandano,albasa sannan ki jajjaga attaru ki yanka albasa

  2. 2

    Kisa daddawa kadan,ki kara kayan kamshi,dandano da albasa kizuba ruwa ki barshi yaita bararraka idan ya dahu saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes