Sabon salon dafa Taliyar Noodles da alayyahu

wannan samfurin dahuwar taliyar noodles yana da dadi da saukin sarrafawa. Yarona ya kasance bayason cin abinci, amma idan nayi masa wannan taliyar yanaci sosai kuma yanajin dadinta.
Umarnin dafa abinci
- 1
Na zuba ruwa a cikin tukunya na bari ya tafasa saina zuba taliyar noodles dina, nakawo mai cokali daya na zuba, sannan na kawo jajjagagen attaruhu da albasa wanda aka hada da citta da tafarnuwa aka jajjaga nazuba acikin taliyar. Nabata lokaci tafara dahuwa sannan na kawo sinadarin dandano na zuba. Data kusa karasawa saina zuba yankakken alayyahu da albasa na zuba, saina bata minti daya ta karasa dahuwa. Shikenan taliyar ta kammalu.
- 2
Na zuba a mazubi nayi ado da dafaffen kwai wanda na rubuta cook pad dashi 😀 na zuba yankakkiyar albasa daya barin tare da dambun nama 😉😉
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Taliyar noodles ta musamman Mai dauke da sausage
Wannan taliya Tana da dadi kuma bata da wahala wajen sarrafawa, iyalina suna jin dadinta. Askab Kitchen -
Jellop din taliya a saukake
#oneafrica Wannan girki yana da dadi da saukin sarrafawa. Iyalina suna jin dadinsa. Askab Kitchen -
Sakwara da miyar alayyahu
Me gidana y kasance yn son sakwara shine nayi Masa Kuma Alhamdulillah yaji dadinta Zee's Kitchen -
Farar taliyar noodles da miyar tumatir,albasa da kifin gwangwani
#oneafrica wannan girki ne mai matukar dadi gashi kuma baya daukar lokaci wajen hadawa. Iyalina suna matukar jin dadinsa. Askab Kitchen -
-
-
Miyar ayayo
Wannan Miya nayiwa yarona ita saboda yana son tuwo shiyasa nayi masa wannan miya kuma yaji dadinta sosai. Askab Kitchen -
-
-
Taliyar indomie noodles
Kamar dai yadda kuke gani wannan taliyar indomie noodles ce mai dauke da gangariyar lagwada ina matuqar sonta kuma gata da sauki girkawa Amina Muktar -
-
Hadin alayyahu
Wannan had in yana kara jini ajiki,sannan kuma yana da dadi acishi da shinkafa,couscous ko taliya. Afrah's kitchen -
Taliyar hausa da miyan source
Inason taliyar murji wacce ake kiranta da (Taliyar hausa) Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
Egg Sauce - Sauce din Kwai
Wannan sauce din yana da sauki sosai musamman idan zakiyi karin kumallo Jamila Ibrahim Tunau -
-
Soyayyen dankalin hausa da miyar kwai
Wannan abinci ya kasance daya daga cikin wanda mahaifina yake matuqar so,yana da sauqi sosai...cikin mintuna qalilan zaki iya yi😉 Afaafy's Kitchen -
-
-
-
-
Miyar ganye da kwai
#mukomakitchen wannan miya tana da dadi ga saukin sarrafawa kuma za'a iya ci da abubuwa da dama. Askab Kitchen -
Noodles a saukake
Idan INA sauri kuma inajin yunwa nakanhi wannan sharp-sharp noodles din #kanocookout Meenat Kitchen -
-
Nikakken nama da alayyahu
Wannan hadin nayishi ne da sauran naman da ya ragemin. #kanogoldenapron Afrah's kitchen -
-
Taliyar 'yan yara
taliyar yan yara tafi dafj idan ka dawo daga unguwa a gajiye kana jin yunwa kuma baka son yin girkiUm_esha
-
Kosan cous cous
Gaskiya ban cika son cous cous ba saboda idan nayi yana chabewa amma idan naje wani gurin ima cin ,amma aunty na ta koya min yanda ake kosan cous cous kuma da naci naji dadi saosai kuma ya kamata Ku gwada zakuji dadi#kosaicontest Amcee's Kitchen -
Taliyar Yara da hadin Kifi da koyi
Yarinya ta tana son wannan abinci sosai shiyasa nake dada mata Fancy's Bakery -
Soyayyar noodles
Tanada saukinyi Kuma tana rikon ciki idan kinyi break fast da ita zaki kai wani lokaci bakiji yunwaba Mmn khairullah -
Shinkafa mai kurkur da miyar wake alayyahu kabeji da albasa
Wannan girkin akwai dadi sosai bincika wannan girkin maidadi daga ummul fadima's kitchen UMMUL FADIMA'S KITCHEN
sharhai (6)