Nikakken nama da alayyahu

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan hadin nayishi ne da sauran naman da ya ragemin. #kanogoldenapron

Nikakken nama da alayyahu

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Wannan hadin nayishi ne da sauran naman da ya ragemin. #kanogoldenapron

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  1. Nikakken nama
  2. Alayyahu
  3. Albasa
  4. Kayan kamshi
  5. Maggi
  6. Mai cokali daya
  7. Koren tattasai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki soya namanki ki saka kayan kamshi da maggi sannan ki suba alayyahu ki juya in yayi minti biyar ki kashe ki yanka green pepper ki rufe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes