Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Albasa
  3. Red/green pepper
  4. Attaruhu
  5. Yaji
  6. Kwai
  7. Tumatir
  8. Salt
  9. Maggi
  10. Mai
  11. Ginger and garlic powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki yanka dankalinki da a circle saiki zuba a tukunya kisa dan gishiri ki dafa bawai yayi lugufba

  2. 2

    Saiki fasa kwai kisa duk kayan hadinki tumatir,albasa,Attaruhu duk kin yankasu sai zubasu ki kawo maggi da dan yaji da ginger and garlic powder duk kizuba saiki kada

  3. 3

    Saiki danko nonstick frying pan kishafa mai sai ki jera dankalin nan kamar yarda kike gani sainki kawo hadin kwannan naki kizuba akai ko ina saiki dora awuta kiraje sosai ki rufe kibashi10 -15m zaiyi

  4. 4

    Zakiga yayi haka ya dahu saiki yanka

  5. 5

    ✍🏻Written by
    *Rukayya m jamil*
    *Mrs Nasir *
    CEO
    👩‍🍳RuNas Kitchen👩‍🍳

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

RuNas Kitchen
RuNas Kitchen @ChefR6044
rannar
kano

Similar Recipes