Salat

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Yanada dadi zakici da duk abunda kikeso

Salat

Yanada dadi zakici da duk abunda kikeso

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
  1. Cabbage
  2. Tomatoes
  3. Albasa
  4. Green pepper
  5. Red pepper
  6. Dafaffen koyi
  7. Mai
  8. Maggi
  9. yaji
  10. Cucumber

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Kiwanke duk kaynda muka lissafo kidafa koyinki

  2. 2

    Kiyanka veggies naki se kizo kiyi assembling yadda kikeso

  3. 3

    Se inzakici kiyi dressing da Mai,yaji da Maggie ki garwaya shikenan

  4. 4

    Naci nawa da Dan wake

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
gwanin ban shaawa zeyi dadi da rice and stew 😋😋

Similar Recipes