Hadin Ayaba da Gyada
Yana da kyau sosai wannan hadadden hadin.
Umarnin dafa abinci
- 1
A samu bowl a fasa Madara peak ta ruwa a yanka Ayaba asa Gyada a motse.
Baa sa ruwa.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Kunun Gyada mai Ayaba
Wannan hadin kunun yana dakyau sosai ga dadi a baki, ga gardi.sannan yana gyara jiki sosai.sannan matan aure masu shayarwa, insuna yawan shansa sai gyara masu nono, ya sa sucicciko.ku gwada shi R@shows Cuisine -
-
-
-
-
Hadin Garri da kayan marmari
Wannan hadin garri na musamman abincin sha'awa ne bawai na ci dayawa ba, kuma gashi da kosarwa da dadi sekun gwada Chef Leemah 🍴 -
Kunun Gyada
Wannan hadin yana da dadi sosai, ga riqe ciki. Asha da zafin sa, in an gwada tabbas za'a gode min. 😜😘#yobestate Amma's Confectionery -
Ayaba da Madara da Zuma
Wannan hadin Yana da dadi sosai sannan Yana da amfani a jikin Dan Adam akwai Kuma wani sirri tattare dashi(Na rufe fuskana) Don Haka Ina sadaukar da shi ga Aunty Jamila Tunau don murnar zagayowan ranar aurenta. Allah ya karo dankon Kauna, ya albarkaci zuria. Amin Yar Mama -
Markadadden Nono, Dabino, Madara da Ayaba
Wannan hadi yana da matuqar dadie ga qara lpy da sanyaya zuciya bare yanda ake zafin nan yar uwah in kikayi zakiji dadin sa sosai kuma yana da qosarwa...🤗😋 Ummu Sulaymah -
-
-
Healthy fruits smoothie
Yana da kyau ajiki kasan cewanshi duk fruits neh aciki #teamsokoto Muas_delicacy -
Soyayyiyar shinkafa, kaza mai yaji da hadin koslo/(coleslaw)
Wannan hadin abincine mai kyau saboda ya qunshi nau'in abinci da ganyayyaki aciki sannan yana da dadin ci. #myfavouritesallahmeal Ayyush_hadejia -
Hadin kayan marmari (fruit salad)
Ay wannan hadin abin so ne, ga kara lafiya a jiki sabida vitamins ya kunsa teezah's kitchen -
-
-
-
Niqaqqen ayaba da cakulatey
Mutanen cookpad nayi kewar ku sosai da sosai da fatan kuna lpy😁😁😁 ga wannan lemo wanda ba’a bawa yaro mai qiwa idan kun gwada zakuji dadinshi Fatima Bint Galadima -
-
-
Avocado pear smoothie
Wannan hadi na avocado 🍐 yana da kyau sosai ga jikin dan Adam yana da nutritive value sosai a jiki yana gyara fata yana kara lpy sosai yàna dauke da sinadarin vitamins da protein hade da glucose inform of sugar Maijidda Musa -
Biscuit Mai nikakar gyada da ni kaken dabido,da sprinklers
Wannan yanada kyau kisamu mongo juice ko tea kafkafra ummu tareeq -
Lemon ayaba d dabino(banana and date smoothie)
Shi wannan smoothie yana d dadi matukar gashi b bata lokaci cikin mintuna kadan kin gama abinki mumeena’s kitchen -
Peanut (biskit me gyada)
wannan peanut yanada dadi sosai musamman idan kinashan sa da madara Sarari yummy treat -
-
Oats meh ayaba da dabino
#sahurrecipecontest.wannan hadin oats na da amfani sosai a jiki mussaman lokacin sahur oats,ayaba da dabino suna kunshe da sinadarin fiber,sugar da sauran sinadarai da suke bawa mutum kuzari ga kosarwa. mhhadejia -
Kunun tamba da gyada
Wannan kunun yanada dadi sosai kuma yana gyaran jiki ga Karin lpy. Yara nasonshi sosai.😍😋👨👩👧👦 Zeesag Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15427630
sharhai