Miyan kaza da nama mai kayan lambu

Aisha Ardo @cook_26614272
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyara kaza da nama albasa, ginger, garlic gishiri kidafa kisoya su. Ki ajiye ruwan tafashen a gefe.
- 2
Ki yanka albasa kisoya su sama sama, kisa tomato kadan kisoya da curry, thyme, mix spices, kikara ginger da garlic kadan sai maggi da ruwan tafashen da soyayyan kazan da naman duka zaki saka sai kirufe tukunyar
- 3
Sai ki yanka carrot, green beans, lawasi, danyan tomato, cucumber. Zaki fara saka danyan tomato mai dan yawa kadan sai kibari ya dahu kadan, sa’annan kisa sauran amma banda cucumber da lawasi
- 4
Sai miyar ta nuna sai ki saka lawasi, kibata minti 2-3 sai ki sauke kisa cucumber sai kikara barbada lawasi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Macaroni da miyan kayan lambu
Inason kayan lambu, sunada anfani ajiki shiyasa nayi wannan miyar Safeeyyerh Nerseer -
-
-
-
-
-
-
-
Turararriyar shinafa mai kayan lambu
Tana da dadin ci musamman da rana. Inason Girki #amrah. Oum Nihal -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Miyan cabbage
I so much luv it...is vry delicious,inna cinsa da kowane irin kallan abinci ummukulsum Ahmad -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15532748
sharhai (2)