Soyayyar doya me flour

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Akwai Dadi yara sunasonshi sosai

Tura

Kayan aiki

20mintuna
2 yawan abinchi
  1. Doya
  2. Flour
  3. Jan onga, tomatoes cube, ko food color

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Kifere doya inkinaso Ki dafa ko kibarsa haka... Amma inbaka dafaba yafi Dadi sai ki kwaba flour ki jajjaga attarugunki da albasa kisa curry kisa red onga ko food color kizuba duka achikin flour naki. Kirau doya ki tsomaa achiki kisa a Mai ki soya.. a barbada yaji asha da shayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

sharhai (2)

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Sosaifa... Har red food color ma zaki iya digawa

Similar Recipes