Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1.madara
  2. 2.gyada
  3. 3.fresh na banana
  4. 4.kankara
  5. 5.container

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fara samun gyadarki mai kyau soyayya sannan sai ki fasa kankararki ki zuba a container dinki da madara fresh

  2. 2

    Sannan ki juyashi sosai har komai yayi dai dai a sha dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

sharhai

Similar Recipes