Kayan aiki

  1. Kwakwa
  2. Dabino
  3. Flavour
  4. Suger

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A fasa kwakwa a yayyankata kanana

  2. 2

    A kwalde dabino ajikashi more than one hour haka Sai a tsameshi

  3. 3

    A hada da kwakwar da dabino a markade su a tace

  4. 4

    Sai aska flavour kadan Sai sugar yadda ake so a ya mutse

  5. 5

    Asaka fridge yayi sanyi Sai sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

sharhai (4)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@irin kayan dadin nan su ake cewa sama megida angaje 😅

Similar Recipes