Tsami Gaye

Ummouh Muhammad
Ummouh Muhammad @Cookhafsat2017
Katsina State

#Gargajiya
Yana da dadi da tuna baya😂😅

Tsami Gaye

#Gargajiya
Yana da dadi da tuna baya😂😅

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. garin kwalba cups 2
  2. 1 1/2 cupsugar
  3. 2 tspColor of your choice
  4. 1/2 cupruwa
  5. 1 tspvanilla flavor
  6. 2 tbsMai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaa zuba ruwa a tukunya sai asa sugar ya narke a zuba flavor da kala

  2. 2

    Sai a sauke daga Kan wuta a juye garin a tuka

  3. 3

    Idan an kwashe a zuba mai sai shimfida shi a fadadashi a murza a yanka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummouh Muhammad
Ummouh Muhammad @Cookhafsat2017
rannar
Katsina State

Similar Recipes