Kayan aiki

Minti 30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Slice bread
  2. Cooked minced meat
  3. Onion
  4. Tomato
  5. Seasoning and spices
  6. Mayonnaise
  7. Ketchup

Umarnin dafa abinci

Minti 30mintuna
  1. 1

    D farko xaki soya onion tomato d attaruhu sai ki xuba wannan minced meat din kisa maggi d spices

  2. 2

    Sai ki xuba mayonnaise d ketchup ki juya sosai

  3. 3

    Sai ki dauko slice bread dinki guda 3 ki yanke edges

  4. 4

    Sai ki shafa mayonnaise a kai ki xuba filling dinki

  5. 5

    Sai ki rufe d wani slice din kiyi repeating procedure din

  6. 6

    Lastly sai ki rufe a Dayan slice din kisa knife ki yanka shi diagonally

  7. 7

    Sai ki dora aka griller kiyi grilling for 1-2 mint shikkenan kin gama

  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mumeena’s kitchen
rannar
kano nigeria

sharhai (7)

Rahilat Abdullahi(Birah)
Rahilat Abdullahi(Birah) @Birah
Allah yabiya miki bukatunki na alkhairi
Zanyi sharing pls🙏🙏

Similar Recipes