Kayan aiki

  1. Doya
  2. Kwai
  3. Onga
  4. Spices
  5. Mai
  6. Sugar da gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fare ki tafasa doyan da sugar da gishiri

  2. 2

    Ki kada kwai onga da spices dinki

  3. 3

    Ki daura isshasshen mai a wuta in Yayi zafi dai dai misali ki sa daya da kwai har ya Soyu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mommazarah
Mommazarah @Mommazarah1
rannar

Similar Recipes