Doya d kwai

aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki fere doya ki yayyankata ki sa mata gishiri d sikari kadan ki dafata, in ta dawu ki tace
- 2
Ki fasa kwai arobaxaki iyasa maggi
- 3
Ki dora mai yai xafi ki rinka sa doyar a kwan sannan ki soya amai inta yi ki kwashe ki tsane man.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Soyayyar doya da kwai
Inason doya sosae gskia musamman dana hada ta da sauce naji dadinta sosae#foodfolio Sholly's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15476759
sharhai (3)