Donut

Wanan donut din yana da dadi sosai ga laushi sosai sai kun gwada zaku ji dadinsa #teamkatsina
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu fulawa kisa a roba ki kawo yeast dinki da egg ki zuba kisa flavour
- 2
Bayan nan sai ki murje su ko ina ya hade jikin sa har sai kinga yayi kamsr burus burus haka sai ki kawo ruwan dumi ki dan zuba kadan kina motsawa kina zubawa har sai kinga yana kama maki hannu
- 3
Bayan nan sai ki dauko shi kisa a abun murza fulawa ko tubur dai haka ki kawo butter ki shafa kita murza kina sa fulawa a hannu ki kadan saboda kamu ki murza har na tsawon minti 15 ko sama da hama ki tabbata ya murzu dai sosai yasha bugu
- 4
Bugun da saki masa shi zai saka shi laushi sosai sanan ki dauko ki dinga diba ki mulmula shi yayi round sanan ki kawo tire ki barbada fulawa ko baking paper ki daura shi akai haka zaki masu duka sanan sai ki dauko butter da kika narka ki shafa a saman su
- 5
Sai ki kai guri me dumi ya tashi idan ya tashi sai ki saka mai yayi zafi amma ba zafi sosai ba baa so mai yayi mugun zafi sai ki saka donut dinki ki rage wuta saboda baa son wuta tai masa yawa idan side daya ya soyu sai ki juya dayan ma yayi haka har ki gama
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Donut
Ina son donut gaskia gashi yayi dadi sosai musan man idan aka hada shi da wani abu mai sanyi kamar zobo da sauran su @Rahma Barde -
Bread
#bakebread wannan gaahin bread yana da kyau da karin kumallo.. yana kara kuzari ga kuma dady Chef Furay@ -
-
-
-
-
Burodi
#bakeabread Kai abun ba'a cewa komai sbd ga dadi ga laushi ga kuma Kyau a ido Sumy's delicious -
-
-
-
Alkubus din fulawa
Wannan alkubus yana da dadi matuka ga kuma saukin hadashi batare da ansha wahala ba. Askab Kitchen -
Burodi me kwakwa
Burodin yayi dadi sosai, kasancewar shine gwajin farko sai gashi yayi kyau yayi laushi ga kamshi. Musamman ma aka ci shi da lemon kwakwa. #bakebread Khady Dharuna -
Kek mai chakulet (chocolate cake)
Ina godiya sosai ga Chef Suad da kokarinta wurin ganin ta koyar da mu wannan kek kuma mun koya. Hakika en gidanmu kowa ya ji dadinsa suna burin in sake yi musu irinshi. Na gode sosai Princess Amrah -
-
-
-
Bread me inibi da yayan habbatus sauda
Na gano cewar idan kayi abu a gida yafi dadi akan na siyarwa koda yaushe muna siyan bread amma gaskia wanan da nayi yafi mana dadi munji dadin sa sosai nida iyalina#bakebread @Rahma Barde -
-
Kananun gurasa mai hade aciki
#suhurrecipecontest a gsky girkin nan na da dadi barima da sahur sbd yana darike ciki sosai iyalaina suna sun wannan girkin Ina fatan kuma zaku gwada dan jin dadin iyalan ku Sumy's delicious -
Fanke
So sumple and sweet Zaa iya cinshi matsayin breakfast tare da tea amma xaifi dadi da black tea Oummu Na'im -
Dafa dukan shinkafa da wake
Wanan girki yanada matukar dadi ga sauki wajan yi sai kun gwada zaku bani labari Ammaz Kitchen -
Spiral bread
wannan bredin na daya daga cikin bredin da ban ta6a cin mai dadi kamarshi ba. Ku kwatanta yin shi, koda bredi bai dame ku ba sosai za ku ji dadin wannan din. Princess Amrah -
Buredin yar tsana
Kamar wasa yarinyata tana wasa da yartsananta sai Nace to mesa bazan gwada yin biredi me kama da ita ba sai kuwa na gwada kuma nasamu abinda nake so ina fata kuma zaki gwada#BAKEABREAD Fateen -
-
-
-
-
-
-
Alkubus
#FPPC alkubus wani nau'in abincin mune na gargajiya yana da dadi sosai😋👌. Ummu ashraf kitchen
More Recipes
sharhai (5)