Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Flour Kofi biyu
  2. Butter babban cokali 2
  3. Yeast tbsp daya
  4. Gishiri dan kadan
  5. Sugar kwatan Kofi
  6. 1Kwai guda

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Zaki kwaba flour ki da sugar, yeast, Kwai, da, gishiri Har sai ta fara hada jikinta sai ki sa butter kiyi ta bugawa. Har sai ya hada jikin sa Sosai.

  2. 2

    Sai ki rufe shi da Leda ki sa shi a guri me dumi ki barshi ya tashi for 30 minute

  3. 3

    Sai ki yanka shi gida biyar ko shida ki mulmula shi round Ki jera a pan dinki ki rufe shi da Leda ki sa shi a guri me dumi ki barshi ya Kara tashi na kmr hour daya.

  4. 4

    Sai ki gasa shi a oven

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
FABS CUISINE
FABS CUISINE @fabscuisine1996
rannar
Janbulo ,Kuntau, Kano State
cooking is life made edible
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes