Wainar fulawa

Teema's Kitchen
Teema's Kitchen @Teema08
Kano State Nigeria

😋😋

Wainar fulawa

😋😋

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

30mints
2 people
  1. Flour
  2. Attaruhu da albasa
  3. Seasoning
  4. Manja da yaji

Cooking Instructions

30mints
  1. 1

    Ki zuba flour dinki a yar roba, kisa Maggi,gishiri da farin Maggi ki juya, ki jajjaga attaruhu ki xuba, ki yanka albasa ki zuba,ki kawo ruwa ki kwaba

  2. 2

    Ki dora kasko a kan wuta kisa manja kadan idan yayi zafi ki xuba hadin flour dinki, idan ya soyu ki juya daya bangaren shima ya soyu, aci da yaji da zafi zafinta😋😊

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Teema's Kitchen
on
Kano State Nigeria
I love cooking 😍
Read more

Comments

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
My kids had this in thier lunch box today they so much love wainar flour 😅

Similar Recipes