Tura

Kayan aiki

30 min
mutane 2 yawan
  1. Dankali
  2. Kwai
  3. Carrot
  4. Mayonnaise
  5. Tsokar kaza
  6. Maggi

Umarnin dafa abinci

30 min
  1. 1

    Dafarko ki yanka dankalinki cube shape ki dafa ki tace shi. ki dafa kwai ki bareshi ki yanka akan dankalinki. Ki dafa tsokar kaza kimata sala- sala ki zuba akai.

  2. 2

    Ki dafa carrot ki zuba akai ki zuba mayonnaise da Maggi ki juya.shikenan sai ci.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

Similar Recipes