Kayan aiki

  1. Danyen nama
  2. Ruwa
  3. Mai
  4. Gishiri, maggi star, ajino moto
  5. Albasa
  6. Dakakken yaji
  7. tafarnuwaDakakkar citta da

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki tsaftace naman ki kiyi mai wanki uku zuwa hudu,sannan ki dora tukunya akan wuta,sei ki zuba naman ki ki zuba ruwa,sannan ki zuba Maggi star, ajino moto, gishiri,citta da tafarnuwa sannan ki yanka albasar ki,ki rufe tukunyar ki barshi ya dahu

  2. 2

    Idan y dahu sei ki zube a cikin kwano me girma sannan ki sake dora tukunya akan wuta,ki zuba mai ki yanka albasa sannan ki tsame wannan naman ki,ki zuba cikin mai kina yi kina motsawa don kada ya kone

  3. 3

    In ya soyu sai ki kwashe ki barbada dakakken yajin ki.

  4. 4
  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

Similar Recipes