Taliya me manja,marar kayan miya

Hauwa'u Aliyu Danyaya
Hauwa'u Aliyu Danyaya @Hawwer01
Sokoto
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Manja
  3. Ruwa
  4. Maggi star,ajino moto
  5. gwangwaniKifin
  6. Busashshen yaji,albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dora tukunya akan wuta ki zuba manja,ki yanka albasa ki bari har albasar ta soyu sosae.Idan mai ya soyu sei ki debe albasar ki zuba ruwa acikin tunkunyar,ki zuba maggi star da ajino moto,ki zuba dakakken yajin ki

  2. 2

    Idan ruwan suka tafasa sei ki kalle taliyar ki tsawon yadda kk so ki zuba kibar ta ta dahu,iidan ta fara dahuwa sei ki zuba kifin ki na gongo,ki rufe ki bar ta ta eda dahuwa.

  3. 3

    Idan ta dahu sei ki jissuwa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Wannan abar tana da dadi nima ina da ita a cookpad 😂

Similar Recipes