Kayan aiki

  1. 2 cupFlour
  2. 1 tbsYeast
  3. 1/2Baking powder
  4. tsppinch of salt
  5. 1/2 tbsOil
  6. pinch of sugar
  7. Mincemeat
  8. Black Olives
  9. Chesse
  10. Sausage

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hade su duk waje daya kiyi mix sosai saiki zuba ruwan dumi ki kwaba bayan kin gama saiki rufe kikai waje mai dumi yayi 10-15 mints bayan yayi saiki dauko shi kiyi rolling dinsa kiyi shi da fadi da dan tudu Amman ba sosai ba,saiki shafa butter ko mai cikin pan saiki saka dough din a ciki, ki shafa tomato ketchup, kiyi mix mayonaise nd cheese & cook cream ki shafa a Saman tomato din saiki zuba Mincemeat da kika soya da kayan dandano nd spices saiki zuba cheese dinki ki rufe ko ina

  2. 2

    Ki jera sousage nd Black olive sai a saka cikin over for 10 minutes ta kammala 😋

  3. 3

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai (10)

Wanda aka rubuta daga

@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
rannar
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes