Tura

Kayan aiki

  1. 10Agwaluma
  2. 1Ginger guda
  3. 2 cupSugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu agwaluma saki wanke ta ki bare bayan ki cire kwallon sai ki kankare ginger sai kiyi blending dinta sai kisa qanqara

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

sharhai (3)

Similar Recipes