Salad 🥗

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Yana da dadi sosai ko ahaka ma zaka iya ci

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10min
2 yawan abinchi
  1. Lattus
  2. Tomatoes
  3. Carrot
  4. Albasa
  5. Cucumber
  6. Waken gongoni
  7. Sweet corn
  8. Mayonnaise

Umarnin dafa abinci

10min
  1. 1

    Na gyara vegetables dina nawanke da ruwan kal nayanka

  2. 2

    Nasamu kwano nazuba lattus aciki nasa greated carrot nazuba albasa da tumatur nasa cocumber. Sai nakawo mayonnaise nasa nazuba sweet corn da wake shikenan sai ci

  3. 3

    Enjoy. Zaka iyaci da fried rice

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

Similar Recipes