Shredded beef

Hannatu Nura Gwadabe
Hannatu Nura Gwadabe @Umcy1997
Kano

#kano yana da dadi sosai

Shredded beef

#kano yana da dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama (tsoka zalla)
  2. Carrot
  3. Albasa
  4. Sweet pepper
  5. Kayan qamshi
  6. Seasoning
  7. Tafarnuwa
  8. Curry
  9. Mai
  10. Attaruhu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki samu namanki ki yanka shi a tsaye (shredding) saika sa ruwa zafi ka dauraye naman kasa citta,masoro,curry da maggi ma cakuda ki barshi kayan hadin subi jikinsa

  2. 2

    Ki yanka karas,koren tattasai,albasa ki jajjaga attaruhu da tafarnuwa sai ki sa mai a kasko ki soya kayan miya naki da veggies en amma suya sama sama kamar 5 minute saiki juye a bowl saiki zuba nama kisa ruwa in yayi laushi saiki juye soyayyun kayan naki akai ki sa dandano kadan ki bari yayi in kinji yayi laushi km qamshi na tashi sai ki sauke.

  3. 3

    Zaa iya ci da farar shinkafa ko km fried rice.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hannatu Nura Gwadabe
rannar
Kano
Ina matuqar son girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes