Tuwan garin shinkafa

Lavender Traditional Dishes & More
Lavender Traditional Dishes & More @cook_25963629
Kano

#CDF tuwone mai sauki tare da dadinci da dadin sarrafawa

Tuwan garin shinkafa

#CDF tuwone mai sauki tare da dadinci da dadin sarrafawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mintuna
5 yawan abinchi
  1. Garin shinkafa kofi hudu
  2. Ruwa
  3. Leda

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki samu garin shinkafa ta tuwo

  2. 2

    Saiki Dora riuwa a wuta saikiyi normal talge idan ya dahu zakiga kalarsa ta canjalauninsa ya canja

  3. 3

    Saiki tukashi shikenan kingamasaiki kwashe a leda bayan kin barshi ya turara.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Lavender Traditional Dishes & More
rannar
Kano

Similar Recipes