Kunun gyada

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

Wannan recipe wata classmate Dina ce ta bani shi kuma na gwada yayi dadi

Kunun gyada

Wannan recipe wata classmate Dina ce ta bani shi kuma na gwada yayi dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15-20min
3 yawan abinchi
  1. Gyadar kunu(wadda ake nikawa)
  2. Custard
  3. Madara
  4. Sukari

Umarnin dafa abinci

15-20min
  1. 1

    Na dama gyadar da ruwan dumi na dora a wuta ta dahu amma fa Ina kusa da ita Ina juyawa saboda kunsan gyada da bori. Da ta dahu se na dama custard din da ruwa na zuba akan gyadar na cigaba da juyawa har yay kauri

  2. 2

    Se na juye na zuba madara da sukari.in kaurin ya Miki yawa Zaki iya Kara ruwan zafi akai

  3. 3

    Shi kenan 😋 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes