Kayan aiki

awa daya
mutum 2 yawan a
  1. Gero gwangwani 2,
  2. citta da
  3. kananfari kadan
  4. Kanwa jikakkiya
  5. Ruwa
  6. Sukari daidai dandano

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Da farko zaa surfa gero sai a wanke a shanyashi ya sha iska sosai zaa iya blending amma ni dakan hannu na masa yafi gardi ina dakawa ina tankadewa

  2. 2

    Bayan na gama na dora tukunya a wuta da ruwa dan daidai na zuba tsakin a cikin ruwan suka tafaso tare.Na dauko jikakkiyar kanwata na tsiyaya ruwan a kan garin na gauraya shi da kyau da ruwan ya tafasa sai na dauko garin da na kwaba na ina zubawa a cikin ruwan zafin yana kan wuta ina gaurayawa har yayi kaurin da nake so sai na sauke na zuba a kopi na saka sugar sai sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsatmudi
Hafsatmudi @Hafsatmah08
rannar
Bauchi

Similar Recipes