Kunun Zaqin Gero

Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
Sokoto

Abinsha na gargajiya

Kunun Zaqin Gero

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Abinsha na gargajiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupgero
  2. 1/2 cupsugar
  3. Cittah
  4. 2 tspflavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke gero ki cire tsakuwa ki jiqa shi yayi kamar 5hours ki zuba cittah da sauran kayan kamshi ki kai a markado miki ki tace ki raba biyu

  2. 2

    Dayan a dama kunun kamu dashi dayan kuma a barshi hakanan

  3. 3

    Bayan an dama kunu se a game shi da wancan rabin wato danyen a zuba sugar da flavour asa a firjin ko a saka qanqara.

  4. 4

    Za'a iya sha a koda yaushe.Asha da sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes